Sautul Hikma TV wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri gidan talabijin ɗin don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake.
Muna Shirye-Shirye Kamar Haka:
• Wa'azozi daban-daban • Karatun kur'ani mai girma • Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi • Tarihin malumai da magabata • Tafsirin ramadan • da sauransu.
Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku, iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini.
Sautul Hikma TV, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake!