• 4 years ago
Wakar Zainabu Abu kenan wacce ta fito a cikin shirin film din (ZAINABU ABU) Wanda shahararren mawakin nan wanda yayi shuhura a cikin duniyar hausa ta kannywood wato Umar M Sharif tare da hadin gwiwar shahararriyar jarumar nan wato Mome Gombe suka fito suka taka kyakkyawan rawar gani a cikin wannan shiri.

Zaku iya bin mu a tashar mu ta YouTube domin ci gaba da kasancewa tare damu, ku danna subscribe sa'annan ku danna alamar kararrawa, African em zata ci gaba da nishadantar daku ako wane lokaci.

Akwa kuma shafin mu na Intagram da kuma Facebook zaku iya cigaba da kasancewa tare damu ta wadannan kafafen sada zumun ta.

Sai kuma uwa uba tashar mu da take kan wannan kafa mai albarka kuyi following din channel din mu domin samun nishadi ako wane lokaci.

Category

🎵
Music

Recommended