INTERVIEW WITH AISHA TSAMIYA Gaskiya da gaskiya

  • 7 years ago
Hira Da Aisha Aliyu Tsamiya.. Secret Interview Chapter 1.

Mai gabatarwa Aminu Shariff ya tattauna da jarumar fina-finai Aisha Aliyu (Tsamiya) kan soyayyarta da kuma kalubalen da ta fuskanta yayin fara shirin fina-finai.